ha_tq/1ki/21/27.md

294 B

Menene Ahab ya yi lokacin da ya jinwaɗanan kalmomi?

Ahab ya yage tufafin sa, ya kuma kwanta da tsummokin makoki, ya kuma yi azumi.

Menene Yahweh ya yi daAhab ya ƙasƙƙantar da kansa?

Yahweh ya ce masa bazai bari wata masifa ta faɗa masaba a ranara Ahaba, amma zai yi a ranar ɗansa.