Iliya ya ce wa Ahab Yahweh ya ce zai datse dukan 'ya'ya maza da kuma bayi da kuma 'yantaccen mutum a Israila saboda ya sa mutanen Israila sun yi zunubi.