ha_tq/1ki/21/19.md

166 B

Menene Illiya ya ce wa Ahab zai faru da shi don zunubin sa?

Illiya ya faɗa wa Ahab cewa a inda Karnuka su lashe jiin Nabt haka kaima a wurin ne za su lashe naka.