ha_tq/1ki/21/05.md

186 B

Wanene ya gaya wa Ahab cewa ya tashi daga kan gadn sa ya ci abinci don ya sami salama?

Matar Ahab, Yezebel, ta cemasa ya tashi daga kan gadon sa don ya ci abinci ya kuma sami salama.