ha_tq/1ki/21/03.md

292 B

Menene yassa Nabot bai amince ba da bada gonar inabin sa?

Nabot ya ƙi amincewa da bada gonar Inabin sa ga Ahab saboda ya gaje ta ne daga kakaninsa.

Menene Ahab ya yi da Nabot ya ƙi amincewa da bada gonar inabin sa?

Ahab ya yi fushi, ya tafi ya kwanta ya kuma ƙin cin kowane abinci.