ha_tq/1ki/21/01.md

289 B

Menene Ahab sarkin Samarya ke so daga wurin Nabot Bayezrile?

Ahab, sarkin Samariya, na son gonar inabin daga wurin Nabot, wadda ke kusa da fãdar sa.

Menene Ahab ya ba Nabot a maimakon gonar inabin sa?

Ahab ya amince ya ba Nabot wata gonar inabin mai kyau ko kuma ya iya kuɗin ta.