ha_tq/1ki/19/17.md

176 B

Ta yaya ne Yahweh ya amsa Iliya a yace shi kaɗai ne annabin da ya rage a ƙasar?

Yahweh ya ce wa Iliya akwai ssauran mutane dubu bakwai a Israila da ba su rusuna wa Ba'al.