ha_tq/1ki/19/04.md

465 B

Menene yasa Iliya ya buƙaci ya mutu?

Iliya ya yi roƙo don ya mutu saboda ya ji gama ba shi da bamban cin da kakanin sa.

Menene ya faru a lokacin da Iliya ke barci a ƙarƙashin itaciya aduwa?

Wani malaika ne ya taɓa shi ya kuma ce masa,"tashi ka ci abinci."

Menene Iliya ya yi kuma ya gani bayan da malaikan ya taɓa shi?

Iliya ya ga gurasa ana gasawa a kan garwashi da kuma butar ruwa . Iliya ya ci ya kuma sha ruwa ya kuma koma ya ci gaba da barci.