ha_tq/1ki/19/01.md

254 B

Menene Yezryel ta ce zatayi wa Iliya?

Yezriyel ya ce wa Iliya da cewa za ta yi masa kamar ɗaya daga cikin annabawan da ya kashe washe gari a wanna lokaci.

Ta yaya Iliya ya amsa wa abinda Yezriyel ta faɗa?

Iliya ya gudu don ransa zuwa Biyasheba.