ha_tq/1ki/18/43.md

289 B

Menene bayin Iliya suka gani bayan ya dubi wajen teku sau bakwai?

Bayan nabakwai, bawn sa ya ga wa ni ɗan girgije kamar hannun mutu.

Menene Iliya ya ce wa bawan Ahab ya sa ya zama da shiri?

Iliya ya cewa bawan Ahab ya sa karusai su zama da shiri ya kuma tafi kafin ruwan ya tsaya.