ha_tq/1ki/18/38.md

315 B

Ta yaya ne mutanen Israila suka amsa lokacin da wutar Yahweh ta zubo ta kuma cinye hadayar da dukan abinda ke kewaye?

Mutanen suka sa fuskar su a ƙasar suka kuma ce Yahweh, shine Allah, Yahweh shine Allah.

Menene Iliya ya yi da annabawan Ba'al?

Iliya ya kawo annabawan Ba'al wurin rafin Kisho aka kashe su.