Iliya ya kawo buƙata cewa annabawan Ba'al da kuma kansa kowane ya kira bisa ga sunana Allahn sa don ya cinye hadayar san da wuta bari ya kasan ce Allah.