ha_tq/1ki/18/18.md

390 B

Ta yaya ne Iliya ya amsa wa Ahab da ya kirashi mai kawo wahala a Israila?

Iliya ya ce wa Ahab shi da iyalin mahaifinsa ne masu kawo wahala a Israila saboda sun bar dokokin Yahweh suna bin Ba'al.

Wanene Iliya yace su taru akan tudun Kamel?

Iliya ya ce su tara dukan mutanen Israika tare da annabawa 450 na ba'al sai kuma mutum ɗari huɗu na Asherah da suke ci a kan taburin Yezebel.