ha_tq/1ki/18/09.md

198 B

Menene yasa Obadiya ya yi mamakin gaya wa Ahab da ceewa,"Iliaya na nan."?

Obadiya ya yi mamakin gayawa Ahab,"Iliya na nan." Saboda dukan al'ummai na kurkusa sun yirantsuwa sun ce Iliya baya nan.