Ahab da Obadiya sun tafi neman ruwa da kuma ciyawa don su ceci rayukan dawakan su da kuma dukan dabbobin su.