ha_tq/1ki/18/01.md

135 B

Wane saƙo ne Yahwe ya ba Ahab a lokacin da farin na tsanani?

Yahweh ya ce wa Iliya ya faɗawa Ahab cewa zai aika da ruwa a ƙasar.