Ba'asha ya yi mulki a Tiza har shekara ashirin da huɗu.
Ba'asha ya yi mugunta a idanun Yahweh ya kuma yi rayuwa a hanyar Yerobowam.