ha_tq/1ki/15/23.md

279 B

A ina ne aka rubuta dukkan abubuwan da Asa ya yi?

Dukan abubuwan da Asa ya yi an rubutsu a cikin litsfin tarihi na sarakuna Yahuza.

Bayan da Asa ya yi barci tare da kakanin sa, wanene ya zama sarki?

Bayan da Asa ya yi bbarci, ɗansa Yehoshefat ya zama sarki a matsayin sa