312 B
312 B
Menene Asa ya yi da azurfa da zinariya da ke daga ɗakin ajiyan Yahweh?
Asa ya aika da azurfa da kuma zinariya zuwa Benhadad wanda ya ke zaune a Damaskus.
Menene Asa ya ce wa Benhadad?
Asa ya ce wa Benhadad,"Bari mu ƙulla alƙawari tsakani na da kai, kamar yadda ya ke tsakanin mahaifina da mahaifinka."