Akwai yaƙi tsakanin Asa da Ba'asha sarkin Israila duka kwanakin su.
Ba'asha ya gina Ramah domin kada wma ya fita ko kuma wani ya shiga ciki ƙasar Asa.