Asa ya ba Yahwe zuciyasa gaba ki ɗaya dukan kwanakin ransa.
Asa ya kawo abubuwan da aka keɓe cikin gidan Yahweh.