ha_tq/1ki/15/12.md

203 B

Menene Asa ya yi a ƙasar?

Asa ya kori karuwai matsafa ya kuma cire dukkan gumakan da Kakaninsa su yi.

Wacece Asa ya cire daga zama sarauniya?

Asa ya fitar da kakarsa Maaka, daga zaman sarauniya.