345 B
345 B
A wane lokacine Asa ya fara mulki akan Yahuza?
Asa ya fara mulki akan Yahuza a shekara ta ashirin ta sarki Yerobowam a Yerusalem.
Shekara nawa ne Asa ya yi mulki a Yerusalem?
Asa ya yi mulki har na shekara Arba'in da ɗaya a Yerusalem.
Menene Asa ya a idon Yahweh?
Asa ya yi ainda ke dai-dai a idanuwan Yahweh kamar yadda dauda yayi.