ha_tq/1ki/15/04.md

346 B

Menene yasa Yahweh ya ɗaga wa Abijah ɗa a Yerusalem?

Yahweh ya ɗaga wa Abijah ɗa don ya ƙarfafa Yerusalem.

A cikin dukan kwanakin Dauda a kanwane abune ya juya daga wurin Yahweh?

Dauda bai juya wa Allah baya ba sai dai a kan Yuriya Bahitte.

Menene ya faru a dukan kwanaki Abijah?

Akwai yaƙi a cikin dukan kwanakin rayuwar Abija.