ha_tq/1ki/15/01.md

346 B

A wane lokaci ne Abijah ya fara mulki a kan Yahuza?

Abijah ya fara mulki akan Yahuza a shekara ta goma shabiyar ta sarki Yerobowam.

Har tsawon wane lokacine Abijah ya yi mulki a Yerusalem?

Abijah ya yi mulki a Yerusalem har na shekara uku.

Amma zuciyar abija na nan tare da Yahweh Allan sa?

Zuciyar Abijah bata tare da Yahweh Allansa.