A ina ne Sauran abubuwan da suke a kan Yerobowam suke a rubuce?
Sauran abubu wan da ke a kan Rehobowam na a rubuce a cikin litafin tarihin sarakunan Yahuza.
Wanene ya zam sarki a wurin Rehobowam?
Abijah, ɗan Rehobowam, ne ya zama sarki a matsayin sa.