Yerobowam bai juya daga muguntarsa ba ya kuma sake naɗa firist do masujadar da ke kan tuddu cikin dukkan mutanen, wannan ya zama zunubi a cikin Iyalin yerobowam