tsohon annabin ya ce wa yaran sa,"lokacin da na mutu, ku bizne ni a cikin kabarin da yakamata a bizne mutumin Allah."