ha_tq/1ki/13/29.md

131 B

Menene tsohon annabin yayi da jikin mutumin Allah?

Tsohon annabin ya ɗauki jikin mutumin Allah ya bizne shi a cikin kabarinsa.