ha_tq/1ki/13/26.md

324 B

Menene amsar tsohon annabin ga mutanen?

Tsohon annabin ya amsa cewa,"wannan mutumin Allah ya yi wa rashin biyayya ga maganr Yahweh,"

Menene tsohon annabin yayi bayan sauraren mutanen?

Tsohon annabin ya yi magana da yaran sa su yi wa jakinsa shimfiɗa, sai ya je ya kuma ga jikin mutumin Allah an bar shi a kan hanya.