338 B
338 B
Menene Ya zo wurin tsohon annabin a dai-dai lokacin da su ka zauna a kan tebur?
Maganar Yahweh ta zo wurin tsohon Annabin dai-dai lokacin da suka zauna akan tebirin.
Menene maganar Allah tace ma mutumin Allah?
Maganar Allah tace ,""saboda da kadawo kaci abinci ka kuma sha ruwa baza a bine jikin kaba a cikin kabarin Ubannin kaba.