ha_tq/1ki/13/18.md

141 B

Ina ne Mutumin Allah ya koma bayan da tsohon annabin ya yi masa ƙarya?

Mutumin allah ya koma ya ci abinci da shi ya kuma sha a gidan sa.