ha_tq/1ki/13/14.md

446 B

Menene tsohon annabin yace wa mutumin Allah?

Tsohon annabin ya ce wa mutumin Allah,"Zo gida tare da ni ka ci abinci."

Menene amsar da mutumin Allah ya ba tsohon annabin?

Mutumin Allah ya amsa ya ce"ba zan koma tare da kai ba ba kuwa zan shiga tare da kai ba."

Menene tsohon annabin ya amsawa mutuni Allah?

Tsohon annabin amsa wa mutumin Allah cewa ," mala'ika ya yi magana da tawurin maganar Yahweh cew' ka dawo da shi zuwa gidan ka."