ha_tq/1ki/13/11.md

291 B

A ina ne tsohon Annabin ke zama?

Tsohon Annabin na zama a Betel.

Wanene ya ga yadda mutumin ya je daga Betel?

ɗanTsohon annabin ya ga hanyar da Mutumin Allah ya bi zuwa Betel.

Ina ne tsohon ya nemo Mutumin Allah?

Tsohon Annabin ya nemo Mutumin Allah a ƙarƙashin itacen dabino.