ha_tq/1ki/13/08.md

263 B

Menene Mutumin Allah ya ce wa Sarki?

Mutumin Allah ya ce wa sarki,"ba zan je tare da kai ba."

Menene mutumin Allah ya yi bayan ya gama magana da sarki?

Bayana ya gama magana da sarki, mutumin Allah ya koma gida ta wata hanya ta dabam da wadda ya zo Betel.