ha_tq/1ki/13/04.md

314 B

Menene ke faruwa da Hannun Yerobowam lokacin ya miƙa shi a kan bagadin?

Lokacin da Yerobowam ya miƙa Hannunsa akan bagadin hannunsa ya shanye kuma bai iya jawao shi ba.

Menene ya faru da bagadin?

Bagadin ya rabu kashi biyu sai kuma toka ta zubo daga kamar yadda mutumin Allah ya da bisa ga maganar Yahwe.