ha_tq/1ki/13/01.md

494 B

Wanene ya fita daga Yahuza ta wurin maganar Yahweh?

Mutumin Allah ya fita daga cikin Yahuza ta wurin maganar Yahweh.

Menene mutumin Allah ya yi kuka ga Allah game da bagaden dake a betel?

Mutumin Allah ya yi kuka a kan wannan mugunta ta bagadi," a kai ne za a ƙone ƙasusuwan mutane."

Menene alamar da Mutumin Allah ya bada game da bagadin?

Mutumin Allah ya bada alamar ya ce,"Wannan shi ne alamar da Yahweh ya yi magana: 'Duba, za a rushe bagadin, za a kuma watsar da tokar waje."