ha_tq/1ki/12/31.md

206 B

Waɗane mutane Yerobowam ya sa suka zama firistoci.

Yerobowam ya sa mutanen da ba 'ya'yan leviyawa ba sun zama firistoci .

Menene Yerobowam ya yi a Betel?

Yerobowam ya sa ayi idin ƙetarewa a betel.