ha_tq/1ki/12/28.md

207 B

Menene Sarkin Yerobowam ya ƙera?

Sarki Yerobowam ya ƙera yan maruƙan zinariya.

Ina ne Yerobowam ya kafa 'yan maruƙan zinariya?

Sarki Yerobowam ya kafa siffar ɗaya a cikin Betel ɗaya kuma a Dan.