ha_tq/1ki/12/25.md

453 B

Ina ne Yerobowam ya gina Shekem?

Yerobowam ya gina shekem a filayen ƙasar Efraim.

Menene Yerobowam ya ke tunani a zuciyar sa?

Yerobowam ya yi tunanin a zuciyar sa,"Yanzu da masarautar zata koma a gidan Dauda."

Menene Yerobowam ya ce game da hadayar da mutanen mutanen ke suke miƙawa a haikalin Yahwen?

Yerobowam ya ce ,"idan mutana nan suka miƙa hadaya a haikalin nan na Yahweh, za su kashe ni su kuma koma wurin Rehobowam sarkin Yahuza."