Maganar Yahweh ta zo wurin shemaiyah mutumin Allah.
Yahweh ya ce,Ba za ka yi yaƙi ko faɗa da 'yan'uwanku mutanen Isra'ila ba."