ha_tq/1ki/12/12.md

276 B

Wanene ya umurci mutanen su yi?

Sarkin ya umurci mutanen su zo a rana ta uku.

Ta yaya ne sarkin ya amsawa mutanen?

Sarkin bai amsa masu da magana mai daɗi ba.

Menene Sarkin ya ce za ya yi da wahalar da ke akan su?

Sarkin ya ce zaya ƙara akan wahalar da suke sha.