ha_tq/1ki/12/10.md

283 B

Menene matasan suka gaya ma Rehobowam ya gaya wa mutanen?

Matasan sun faɗa masa cewa "Sai ka ce da su, 'Karamin yatsana ya fi ƙugun mahaifina kauri."

Menene Rehobowam yace za yi amfani da shi wurin hora mutanen?

Rehobowam ya ce zai yi amfani da kunamai wurin horon mutanen.