ha_tq/1ki/11/41.md

216 B

Har na tsaon wane lokaci ne Sulaiman ya yi mulkin Yerusalem?

Sulaiman ya yi mulki a Yerusalem har na tsawon shekara arba'in.

Wanene ya zama sarki a wurin Sulaiman?

Rehobowam ne ya zama Sarki a wurin Sulaiman.