ha_tq/1ki/11/34.md

234 B

Har na tsawon wane lokaci ne Yahweh ya sa Sulaiman ya zama mai mulki?

Yahweh ya maida Sulaiman mai mulki dukan rayuwar sa.

A wane birni ne Yahweh ya zaɓi yasa Sunan sa ?

Yahweh ya zaɓi ya sa sunansa a cikin birnin Yerusalem.