Yerubowam ɗan Nebat ne ya ɗaga hanunsa a kan sarki.
Yerubowam ya ɗaga Hannunsa akan sarki saboda ya sake gina Millo ya kuma gyara bango birin Dauda.