423 B
423 B
Wanene Yahweh ya ɗaga a lokacin da gãba da Sulaiman?
Yahweh ya tada Hadad da kuma Ba'edome a matsayin abokan gaba ga Sulaiman.
Wanene ya je don ya binne waɗan da aka kashe a cikin Edom?
Yowab sugaban rundunar ya je ya binne waɗan da suka mutu a Edom.
Har tsawon wane lokaci ne Yowab da Isra'ila suka yi a Edom?
Yowab da Isra'ila suna cikin Edom har wata Shidda.
Ina ne aka kai Hadad?
An kai Hadad masar.