ha_tq/1ki/11/11.md

275 B

Menene Yahweh ya ce wa Sulaiman za ya yi Saboda baƙin allolin?

Yahweh ya gaya wa Sulaiman za ya yaga sarautar sa daga gare shi ya ba ma bayinsa.

ƙabilu nawa ne Yahweh ya alƙawarta zai ba ɗan Sulaiman?

Yahweh ya alƙawartawa ɗan Sulaiman zai ba shi ƙabila ɗaya.