ha_tq/1ki/11/09.md

182 B

Sau nawa ne Yahweh ke bayyana ga Sulaiman?

Yahweh ya bayyana ga Sulaiman sau biyu.

Menene Yahweh ya umurci Sulaiman?

Yahweh ya umurci Sulaiman kar ya bi allolin baƙin matan.