Sulaiman ya bi Ashtoret gunkin Sidoniyawa da kuma Milkon na Ammoniyawa.
Sulaiman ya yi abin da ke mugunta ga idon Yahweh.